Become a better farmer

wasu

GrowHow Zai samar maka da tatattun bayanan da zasu jagoranceka dake bukata dan samun cigaba, da kuma Ribar noma. Sashin yada ilimi na East west east shine ya kirkiri GroHow kuma yake kula dashi (EWS-KT).
jagoran gona
A kyauta kuma bayanai da za'a bahimta cikin sauki akan yadda zaka noma kayan lambu kala-kala. Aciki Zaka samu bayanai game da tazarar shuka da shuka, Sanya taki, kulawa da kwari da cutittika. Fara yanzu domin ka bunkasa Abin da kakesamu.
jagoran gona
jagoran fasaha
jagoran fasaha
jagoran fasaha
jagoran fasaha
Mulching
Mulching
Koyi yadda zaka kare shukarka daga Ciyayi masu illa dakuma rike laima akowanna yanayin rani da damuna